RANAR ABINCI TA DUNIYA
Yauce ranar abinci ta duniya, shin wanne kalar abincine na gargajiya kona zamani yake burgeku, ko kukafi so. Shin kuna da lokacin cin abinci, kodai dazarar kunji yunwa kukeci. Munajiran ra'ayoyinku masoya maza da mata.
An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas. Shugaban kotun daukaka kara na Najeriya ya bada umurnin mayar da dukkanin...
No comments:
Post a Comment