Monday, October 16, 2023

An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas

An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas.

Shugaban kotun daukaka kara na Najeriya ya bada umurnin mayar da dukkanin shari'o'in daukaka kara na Gwamnoni, Sanatoti da yan majalisun Tarayya zuwa Abuja da Legas. 

A yanzu duk wata shari'ar da za'a yanke hukunci a Abuja ko Legas za'a yi ta. 

Masu karatu me za ku ce akan sabon hukuncin?

Kasar Iran ta yi gargadi mai tsauri ga Isra'ila yayin da ta ke ci gaba da gumurzu da kungiyar HamasIran ta tura gargadin ne kan shirin kasar Isra'ila na mamayar Zirin Gaza a yankin na Falasdinu.Ta ce idan Isra'ila ta kuskuri yin hakan, duk kasashen Gabas ta Tsakiya za su marawa Hamas baya.

Tsumagiya Hausa
Kasar Iran ta yi gargadi mai tsauri ga Isra'ila yayin da ta ke ci gaba da gumurzu da kungiyar Hamas

Iran ta tura gargadin ne kan shirin kasar Isra'ila na mamayar Zirin Gaza a yankin na Falasdinu.

Ta ce idan Isra'ila ta kuskuri yin hakan, duk kasashen Gabas ta Tsakiya za su marawa Hamas baya.

ranar Abinci ta duniya

RANAR ABINCI TA DUNIYA
Yauce ranar abinci ta duniya, shin wanne kalar abincine na gargajiya kona zamani yake burgeku, ko kukafi so. Shin kuna da lokacin cin abinci, kodai dazarar kunji yunwa kukeci. Munajiran ra'ayoyinku masoya maza da mata.