Monday, October 16, 2023

An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas

An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas.

Shugaban kotun daukaka kara na Najeriya ya bada umurnin mayar da dukkanin shari'o'in daukaka kara na Gwamnoni, Sanatoti da yan majalisun Tarayya zuwa Abuja da Legas. 

A yanzu duk wata shari'ar da za'a yanke hukunci a Abuja ko Legas za'a yi ta. 

Masu karatu me za ku ce akan sabon hukuncin?

No comments:

Post a Comment