Tsumagiya Hausa news
(Move to ...)
Home
Gaskiya media News
▼
Monday, October 16, 2023
An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas
›
An maida dukkannin shari'o'in daukaka kara Abuja da Legas. Shugaban kotun daukaka kara na Najeriya ya bada umurnin mayar da dukkanin...
Kasar Iran ta yi gargadi mai tsauri ga Isra'ila yayin da ta ke ci gaba da gumurzu da kungiyar HamasIran ta tura gargadin ne kan shirin kasar Isra'ila na mamayar Zirin Gaza a yankin na Falasdinu.Ta ce idan Isra'ila ta kuskuri yin hakan, duk kasashen Gabas ta Tsakiya za su marawa Hamas baya.
›
Tsumagiya Hausa Kasar Iran ta yi gargadi mai tsauri ga Isra'ila yayin da ta ke ci gaba da gumurzu da kungiyar Hamas Iran ta tura gargadi...
ranar Abinci ta duniya
›
RANAR ABINCI TA DUNIYA Yauce ranar abinci ta duniya, shin wanne kalar abincine na gargajiya kona zamani yake burgeku, ko kukafi so. Shin kun...
Home
View web version